NECO GCE:HAUSA LANGUAGE ANSWERS OBJ AND THEORY

.................................................................................................

Verified NECO GCE HAUSA OBJ TYPE C:
1-10: BACABDADE
11-20: CBAAAACBEA
21-30: ACBBCECECB
31-40: BCCABAEAEC
41-50: ABEBACCAEB
51-60: ECBCBBACBA
(2a) Furuci shine Magana; ita kuma magana iskan furuci ce wadda dan adam kan shaka acikin sarari ta hanyoyi biyu sanannu wato; - hanci da baki zuwa cikin kogon huhu akan hanyar su da ake cewa zirin iska.
(5a) Nahawu shi ne ilimin da ke nazari kan ka'idojin gina jimla mai ma'ana, tare da da bayyana rukunin kowace kalma da ke Jimla, hade da fayyace matsayin kowace kalma da ke jimla, hade da kulawa da ingancin wasalin karshen kowace kalma da ke jimla.
(5b)
(i) Jimla mai ma'ana.
Misali;
- Audu dalibi ne
- Audu ne dalibi
(ii) Matsayin kalma
Misali;
- Musa Audu Ya mara
- Musa Audu ya maro
(8a) Karin magana, dabara ce ta dunkule magana mai yawa a cikin zance ko 'yan kalmomi kadan, cikin hikima.
(8b)
- Da wasa ake fadawa wawa magana
- Mugu yasan makwantar mugu
- Ba a hada gudu da susar katara
- Komai nisan jifa kasa zai fado
Thanks For You Reading The Post We are very happy for you to come to our site. Our Website Domain name https://9jarunzportal.blogspot.com/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment